JAMB

JAMB Hausa Syllabus

General Objectives

  • Acquire the ability to read and write competently in the Hausa language
  • Know the basic features of Hausa grammar
  • Have the basic knowledge of oral and written Hausa literature
  • Have the ability to appreciate the culture, customs and institutions of the Hausa people
  • Have the ability to translate competently from English to Hausa

1. HARSHE (LANGUAGE)

KÂ'IDOJIN RUBUTU (ORTHOGRAPHY)

Content:

  • Alphabetization; spelling; rules of word merger and division; punctuation, paragraphing; all in line with standard Hausa.

Learning Objectives:

  • recognize the basic Hausa orthographical rules
  • apply the Hausa orthographical rules
  • detect linguistic errors, such as grammar, wrong choice of words, wrong spelling etc.

AUNA FAHIMTA (COMPREHENSION)

Content:

  • Contextual questions from short unseen passages of about 200 words.

Learning Objectives:

  • read written Hausa texts
  • comprehend a given Hausa text
  • interpret various meanings and functions of words in a given text
  • acquire sufficient vocabulary
  • recognize central issues in a given text
  • draw conclusions based on available evidence in a given text

TSARIN RUBUTUN INSHAÂ’I (COMPOSITION/LETTER WRITING TECHNIQUES)

Content:

  • Tsarin Rubutun InshaÂ’i (Composition/Letter Writing Techniques).

Learning Objectives:

  • acquire the knowledge of the techniques of composition writing in Hausa
  • recognize the different segments of composition in Hausa
  • recognize the different types of Hausa composition

FASSARA (TRANSLATION)

Content:

  • Ire-iren fassara
  • Ƙa'idojin fassara
  • Matsalolin fassara

Learning Objectives:

  • translate proverbial and idiomatic expressions and new words from English to Hausa
  • recognize the different types of translation
  • understand the basic techniques of translating proverbial and idiomatic expression and new words into Hausa
  • identify the problems of translation into Hausa

TSARIN SAUTI (PHONOLOGY)

Content:

  • consonants – production and classification in terms of phonation, place and manner of articulation
  • vowels – production and classification in terms of position of tongue and lips; monophthongs and diphthongs
  • tone – e.g. high, low and falling tones
  • syllable structure – syllable types, e.g. open and closed syllables, light and heavy syllables, syllabic categories of words – monosyllabic, disyllabic, etc
  • vowel length – long and short vowels
  • phonological processes – e.g. assimilatory: palatalization, labialization and vowel harmony; non-assimilatory: insertion and deletion

Learning Objectives:

  • analyze the process of sound production and combination of sounds to form meaningful words in Hausa
  • appraise the importance of vowels in determining word meaning
  • distinguish between the phonetic attributes of sounds
  • recognize the number of syllables and their types in a word
  • appraise the importance of vowels in determining meaning
  • analyze the phonological processes in Hausa

KIRAR KALMA (MORPHOLOGY)

Content:

  • roots and stems
  • affixation – e.g. prefix, infix suffix and their derivational and inflectional functions
  • gender and number inflections
  • derivation of nouns and adjectives from verbs; adjectives and verbs from nouns

Learning Objectives:

  • explain the inflectional processes in Hausa word formation
  • explain the derivational process of word formation in Hausa
  • differentiate between the two morphological processes

GININ JUMLA (SYNTAX)

Content:

  • word classes – e.g. nouns, pronouns, verbs, adverbs, adjectives, prepositions, conjunctions, interjections and ideophones
  • grammatical categories – e.g. tense and aspect (general and relative past: general and relative continuous, first and second future, habitual); mood (subjunctive and negative); gender (masculine, feminine and neuter) and number (singular and plural)
  • sentence structure – e.g. verbal sentence, nominal phrase + verbal phrase and their components, non-verbal sentence: nominal phrase + stabilizer, nominal phrase complement + stabilizer, nominal phrases + continuous frame (yana../yake…) (+da) + nominal phrase
  • sentence types – e.g. simple sentences, compound sentences and complex sentences
  • clauses – types (e.g. relative and subjunctive); functions (e.g. main and subordinate)

Learning Objectives:

  • analyze the process governing word combination to form phrases; clauses and sentences in Hausa
  • detect linguistic errors in the grammar
  • observe punctuation rules
  • recognize ideas or thoughts in written form
  • construct meaningful sentences for effective communication
  • use the appropriate tenses in spoken and written Hausa
  • use the appropriate gender and number in spoken and written Hausa
  • differentiate between types of sentence structure
  • distinguish between nominal and verbal phrases
  • distinguish between types of sentences
  • compare types of clauses

MAÂ’ANA (SEMANTICS)

Content:

  • lexical aspects of word meaning – e.g. ambiguity, synonymy and antonymy
  • figures of speech – aspects of specialized meanings of words and phrases

Learning Objectives:

  • analyze the mechanisms of generating meanings in Hausa
  • build up their vocabulary
  • distinguish between the speech sounds of the language to reflect the acceptable grammar
  • recognize the significance of punctuation rules
  • recognize the various meanings and functions of sentences in communication
  • use words and sentences suitable for a particular purpose
  • construct meaningful sentences for effective communication

2. AL'ADU (CULTURE)

RAYUWAR HAUSAWA (HAUSA RITE DE PASSAGE)

Content:

  • Haihuwa (birth) –ɗaukar ciki da goyon ciki da haihuwa da shayarwa da al'adun makon haihuwa da wanka da ɓanti da yaye da kaciya da samartaka
  • Aure (marriage) – ire-irensa da nema da baiko da ɗaurin aure da biki da zaman aure da saki da zawarci
  • Mutuwa (death) – faɗar mutuwa da wanka da salla da jana'iza da zaman makoki da sadaka da takaba da gado
  • Tasirin zamani akan rayuwar Hausawa

Learning Objectives:

  • bayyana al'adun da ke tattare da ɗaukar ciki har zuwa samartaka
  • bayyana tsarin zamani akan haihuwa
  • bayyana al'adun neman aure har zuwa zawarci
  • bayyana tasirin zamani akan aure
  • bayyana hanyoyin faɗar mutuwa zuwa rabon gado
  • bayyana tasirin zamani akan mutuwa
  • tantance ma'ana da ire-iren tasirin zamani

ZAMANTAKEWA (SOCIAL INSTITUTIONS)

Content:

  • tsarin zaman iyali da zaman gandu da dangantakar kishiyoyi da 'yan uwantaka da barantaka da agolanci
  • maƙwabtaka
  • aikin gandu da na gayya
  • abota da ƙawance
  • gaisuwa da karimci
  • tasirin zamani a kan zamantakewa

Learning Objectives:

  • bayyana tsarin dangantaka da ma'amala tsakanin iyali
  • bayyana mahimmancin zamantakewa tsakanin Hausawa
  • tantance ire-iren tasirin zamani a kan al'adun zamantakewa

SANAÂ’OÂ’IN GARGAJIYA (TRADITIONAL OCCUPATIONS)

Content:

  • ire-irensu – noma da ƙira da jima da kasuwanci da wanzanci da sassaƙa da farauta da dukanci da saƙa da kitso da rini da fawa da fafar ƙorai, da sauransu
  • yanayinsu – hanyoyin gadon su da kayayyakin yin su da matakan tafiyar da su da muhimmancinsu
  • kayayyaki ko amfanin da suke samarwa
  • sarautunsu
  • sana'o'o'i masu dangantaka da jinsi – aikatau da ƙwadago; kitso da aski
  • tasirin zamani a kan sana'o'o'i gargajiya

Learning Objectives:

  • tantance ɗabi'un masu sana'o'o
  • tantance kayayyakin da ake sana'antawa
  • tantance sana'o'o'in maza da na mata
  • zayyana kayayyakin sana'o'o'in
  • tantance hanyoyin gadon sana'o'o'in
  • zayyana amfanin kayayyakin sana'a
  • bayyana sarautun sana'o'o'in
  • bambanta sana'o'o'in maza da na mata
  • bayyana muhimmancin sana'o'o'in
  • tantance tasirin zamani akan sana'o'o'in

KAYAYYAKIN BUKATUN RAYUWA (MATERIAL CULTURE)

Content:

  • na buƙatun cikin gida (household) – tufafi da karikitan cikin gida
  • na sauran buƙatu (others) – gine-gine da girke-girke da sauransu
  • tasirin zamani a kan kayayyakin buƙatuwa

Learning Objectives:

  • tantance kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe
  • tantance amfanin kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe
  • tantance tsarin zamani a kan kayayyakin buƙatu

BUKUKUWA DA WASANNI (CULTURAL FESTIVITIES)

Content:

  • na addini (religious) – irin su bikin salla da takutaha (sallar gani) da cika-ciki da saukar karatu
  • na gargajiya (traditional) – irin su kalankuwa da buɗar dawa, da bikin shan kabewa
  • na sana'o (occupational) – bikin kamun kifi da dambe da kokawa da wasan farauta da wasan maƙera da hawan ƙaho
  • na nisha'i – sukuwa
  • na yara (children's games) – irin su shalle da kulli-kurciya da a-sha-ruwan-tsuntsaye da gaɗa da carafke
  • tasirin zamani kan bukukuwa da wasanni

Learning Objectives:

  • zayyana ire-iren wasanni da bukukuwan Hausawa
  • nuna mahimancinsu
  • nuna yadda za a adana su kar su ɓace
  • nuna yadda ake gudanar da su
  • nuna tasirin zamani a kan bukukuwa da wasanni

CAMFE-CAMFE DA BAUTA (TRADITIONAL BELIEFS AND WORSHIP)

Content:

  • camfe-camfe irinsu kangida da camfi, da kambun baka
  • bauta irin su bori da maita da tsafi
  • tasirin zamani a kan camfe-camfe da bauta

Learning Objectives:

  • tantance ire-iren magunguna
  • zayyana hanyoyin amfani da su
  • nuna amfaninsu
  • nuna tasirin zamani a kan su

SARAUTUN GARGAJIYA (TRADITIONAL AUTHORITY)

Content:

  • ire-irensu – sarki da hakimai da dagatai da masu unguwanni
  • na bayin sarki – shantali da jakadiya da baraya da sauransu
  • masu alaƙa da addini; irin su liman da alƙali
  • ayyukansu

Learning Objectives:

  • zayyana su ta fuskar ire-iren muƙamai
  • zayyana hawa-hawan muƙami
  • tantance aikin kowane mai muƙami
  • tantance mahimmancin kowane muƙami

MAGUNGUNAN GARGAJIYA (TRADITIONAL MEDICINE)

Content:

  • ire-irensu na gargajiya: sassaƙe-sassaƙe da sauyoyi da na gari da na ruwa
  • na addini: layu da rubutu da ɗibbu da duba
  • hanyar amfani da su – sha da shafawa da surace da turare da shaƙawa da taunawa da tsotsawa da ɗaurawa da liƙawa da ratayawa
  • awo da kimantawa
  • ayyukansu – riga-kafi da warkarwa
  • tasirin zamani a kansu

Learning Objectives:

  • karkasa ire-iren magunguna
  • zayyana hanyoyin amfani da su
  • nuna amfaninsu
  • nuna tasirin zamani a kan su

3. ADABI (LITERATURE)

Adabin Baka (Oral Literature)

Content:

  • ZUBEN BAKA (NARRATIVES): tatsuniya da almara da hikaya da ƙissa da tarihi
  • MAGANGANUN AZANCI (FOLK - SAYINGS): take da kirari da habaici da zambo da karin magana da kacici-kacici da salon maganada adon harshe
  • WAKOKI NA BAKA (ORAL SONGS):
  • (i). ire-irensu – na fada da na jama'a da na maza da na sha'awa da sauransu
  • (ii). jigo da salo da zubi da tsari da mawaƙi da kayan kiɗa da abin da aka waƙe
  • (iii). waƙoƙin aiki: na niƙa da daɓe da na daka da na talla da sauransu
  • (iv). Waƙoƙin yara (maza da mata); na aure da na dandali da sauransu
  • ZUBE (PROSE): Kome Nisan Dare
  • WAKA (POETRY): Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja
  • WASAN KWAIKWAYO (DRAMA): Kulɓa Na Ɓarna

Learning Objectives:

  • tantance nau 'o'in zuben baka
  • amfani da kalmomin da suka dace da kan labari
  • tantance sigogi da bayyana hanyoyin amfani da su
  • naƙalta da amfani da kalmomin da suka dace da maganganun azanci
  • tantance nau'o'in waƙoƙin aiki
  • tantance masu yin waƙoƙin aiki
  • bambance sigogin waƙoƙin yara
  • tantance siga da tsari da jigo da salo da taurarin cikin littafin zube tare da nazarin su
  • naƙaltar ƙa'idojin rubutu yayin karanta rubutun zube
  • naƙaltar ma'anonin kalmomi da na jumloli domin fahimtar labari
  • tantance muhimman saƙonni a cikin labari da yanke hukunci game da labarin
  • fahimtar jigo da salo da siga da zubi wajen nazarin zaɓaɓɓiyar waƙa
  • yin la'akari da ƙa'idojin rubutu musamman na waƙa
  • tantance ma'anonin kalmomi da na jumloli wajen nazarin waƙa
  • danganta amfani da kalmomi da jumloli da saƙon waƙa
  • tantance muhimman saƙonni a cikin waƙa da yanke hukunci game da ita
  • tantance yanayin wurin wasa da jigo da salo da 'yan wasa da siga da tsarin rubutaccen wasan kwaikwayo da aka zaɓa don nazari
  • la'akari da muhimmancin ƙa'idojin rubutu wajen fitar da ma'ana
  • naƙaltar ma'ana da kalmomi domin fahimtar wasa
  • tantance muhimman saƙonni a cikin wasa da yanke hukunci game da saƙonnin

Recommended Textbooks

  • Bambale, M.B. - Kome Nisan Dare (Zaria: NNPC, 2009) - WAEC AND NECO
  • Haɗeja, M. - Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja (Zaria: NNPC, 1980) - WAEC AND NECO
  • Katsina, U.Ɗ. - Kulɓa Na Ɓarna (Zaria: NNPC, 2011) - WAEC AND NECO

Join Our Free JAMB & WAEC Prep Community!

Live quiz sessions, last-minute tips, and exam alerts. Join 5,000+ students!

Join Free Sessions →

Need More Syllabuses?

Browse all JAMB subjects or explore other exams